VOA Hausa
VOA Hausa
07/01/2017. Facebook

LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba kuma

LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba, kuma ana kyautata zaton ruwa ya cinye su a bayan da wani kwale-kwalen roba dauke da mutane fiye da 100 ya nutse a dab da gabar Libya cikin wannan makon.
Hukumar Kula da Kaurar Al’umma ta Duniya ta ce kwale-kwalen ya fara nutsewa ‘yan sa’o’i kadan a bayan da ya bar kasar dake Afirka ta Arewa. Wani jirgin ruwan dake wucewa a lokacin ya ceto mutane 80, ya mika su ga wani jirgin yakin Britaniya mai suna HMS Echo wanda ke cikin tawagar jiragen ruwan yakin Tarayyar Turai masu kokarin dakile safarar mutane a tekun Bahar Rum.[ Voahausa.com Link ]
Domi Karin Bayani:
#Libya #Britain #HmsEcho
View details LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba kuma

An Ceto Mutane 80 A Wani Jirgi Da Ya Nutse

Wani Kwale Kwale dauke da bakin haure ya nutse dauke da mutane inda jirgin yaki Britaniya ya kwashe wadanda aka ceto.

voahausa.com
604 likes - 41 comments

10/41 Top Comments

View all comments on facebook
Lawal Abdullah
Yerima Sanusi Kwande
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Salisu Umar
Ibrahim Aliyu Zandam
Ashabe Turaki
Mahaman Rahimoun
Abubakar Sani Shika
Salman Abdullahi
Sadiya Umar

More feeds from VOA Hausa

INA LILLAHI WAINNA ILEHIRRAZUKUN ALLAH YASA MUDACE DA RABO MAI AMFANI AMIN YAJAMA.A .......,.?
Ashiru Abubakar
Ashiru Abubakar
today at 06:40. Facebook
ALLAH yashiga tsakanin nagari da mugu
Ilyasou Halerou
Ilyasou Halerou
yesterday at 22:59. Facebook
allah yabamu lafiya anageria
Alhaji Malam
Alhaji Malam
yesterday at 22:50. Facebook
Joy
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 22:45. Facebook
BIDIYO: Yan Gudun Hijira Sun Samu Agaji

Domin Karin Bayani:

#MuryarAmurka #VoaHausa
BIDIYO: Yan Gudun Hijira Sun Samu Agaji Domin Karin Bayani: www voahausa

#

FACEBOOK.COM
Saleh Abba
Mustapha Mai Dan Case
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 22:29. Facebook
VOA60 DUNIYA: A Libya Akalla Mutane 20 Suka Hallaka Wasu Sama Da 60 Kuma Suka Ji Raunika

Domin Karin Bayani:

#MuryarAmurka #VoaHausa #V0A60
VOA60 DUNIYA: A Libya Akalla Mutane 20 Suka Hallaka Wasu Sama Da 60 Kuma Suka Ji Raunika

#

FACEBOOK.COM
Shafiu Lawal Filin Kwallo
Abdulbari Abubakar Kurfeji
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 22:05. Facebook
VOA60 AFIRKA: Shugaba Ali Bongo Ondimba Ya Gana Da Firayin Ministan Kasar China Wang Yi a Libreville

Domin Karin Bayani:

#MuryarAmurka #VoaHausa #Voa60
VOA60 AFIRKA: Shugaba Ali Bongo Ondimba Ya Gana Da Firayin Ministan Kasar

#

FACEBOOK.COM
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 22:00. Facebook
Gwamnatin kasar Kamaru ta fitar da sanarwan cewa zata gudanar da zabubbuka hudu a cikin wannan shekarar.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara Cikin Sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa
Gwamnatin kasar Kamaru ta fitar da sanarwan cewa zata gudanar da zabubbuka

Gwamnatin Cameroon Tace Zata Gudanar Da Zabubbuka Hudu Cikin Wannan Shekarar

bit.ly
Zaharaddeen Hussain
Mas'ud Kurmi Mas'ud Hashim
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 21:45. Facebook
Hukumar zaben Nigeria mai zaman kanta a jihar Niger tace mutane dayawan su yakai dubu casain da hudu tayi wa rajista a jihar.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara cikin Sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa
Hukumar zaben Nigeria mai zaman kanta a jihar Niger tace mutane dayawan

Wasu Mutane A jihar Niger Basu Gamsu Da Ayyukan Hukumar Zabe Ba

bit.ly
Zaharaddeen Hussain
Mas'ud Kurmi Mas'ud Hashim
X-one Kalolo Master
X-one Kalolo Master
yesterday at 21:41. Facebook
Only A serious record Label should inbox me tonight for correct deal contact and WhatsApp 08135703714, Twitter and Instagram @Xkalolo, Facebook X-one kalolo master, Email :-Kalolomaster@yahoo.com
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 21:30. Facebook
FADI MU JI: Mafi yawan lokuta idan an samu hatsaniya ko sabani idan ka bibiya jita-jita ce tayi tasiri. Me ke sa mutane yada jita-jita? Ta ya ya zamu gujewa jita-jita a al'amurranmu na yau da kullum?

Maudu'in mu na wannan satin kenan a shirinmu na 'Fadi Mu Ji' gobe Laraba da karfe 6 na yamma agogon Najeriya.

Domin Karin Bayani:
#FadiMuJi #VOAHausa
FADI MU JI: Mafi yawan lokuta idan an samu hatsaniya ko sabani

FADI MU JI

FACEBOOK.COM
Umar Bin Sadiq
Dahiru Badamasi Bulkachuwa
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 21:30. Facebook
Kungiyar Izalatul Bidia Waikamatus Sunna (JIBWIS) da hadin kan wata kungiyar kasar India mai suna TOLORAM,suka taimakawa wasu bayin ALLAH masu laluran rashin hannu ko kafa.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara Cikin Sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa
Kungiyar Izalatul Bidia Waikamatus Sunna JIBWIS da hadin kan wata kungiyar kasar

Wasu Kungiyoyi Masu Zaman Kansu A Nigeria Suna Bada Kyautar Hannu Da Kafar Roba

bit.ly
Mohammed Hassan
Habibu Mukhtar Danbara
Haruna Adamu
Haruna Adamu
yesterday at 21:25. Facebook
Allah Shine mayyi. Yabamu Atiku Turaki A 2019 Ameen.
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 21:00. Facebook
TAMBAYA: Ta yaya za a magance yaudarar da ake wa matasa a shafukan yanar gizo domin shiga wasu gurbatattun kungiyoyi?
Kada a manta a aiko mana da sako ta murya a shafinmu na WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.
[ Bit.ly Link ]

Domin karin bayani:

#DandalinVoa #VoaHausa #MuryarAmurka

Ta Yaya Za A Magance Yaudarar Da Ake Wa Matasa A Shafukan Ynar Gizo Domin Shoiga Wasu Gurbatattun Kungiyoyi?

bit.ly
Hon Jilani Almustapha Danmalam
Salihu Abubakar Ibrahim
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 20:48. Facebook
BIDIYO: Hukumar Lafiya Ta Nijar Ta Haramta Saida Wata Madara
BIDIYO: Hukumar Lafiya Ta Nijar Ta Haramta Saida Wata Madara

#

FACEBOOK.COM
Shafiu Lawal Filin Kwallo
Abdou Razak Sani
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 20:33. Facebook
Yau Talata, Jami’ai da ‘yan sanda a Najeriya suka kiyasta cewa mutane 80 aka kashe tun 31 ga watan Disemba ya zuwa yau, sakamakon tashe tashen hankula tsakanin Fulani makiyaya da manoma.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa
Yau Talata Jami’ai da ‘yan sanda a Najeriya suka kiyasta cewa mutane

Za'a Tura Karin 'Yan Sanda Zuwa Jihar Benue

bit.ly
Isya Yusuf
Abubakar Usamatu Galadima
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 19:45. Facebook
Babban kalubale da nake fuskanta shine hassada daga wajen makiya inda suke ikrarin cewar ba kasar Saudia nake zuwa don saro kaya ba illa jihar Lagos ko Kwatano inji malama Rashida Tsakuwa.

wane kalubale mata masu saro kaya daga kasashen waje zasu iya fuskanta?

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara Cikin sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAMurka #VoaHausa #DandalinVoa
Babban kalubale da nake fuskanta shine hassada daga wajen makiya inda suke

Mata Masu Sana'a A Kasar Hausa Na Fuskantar Barazana Inji - Rashida Tsakuwa

bit.ly
Sani Samaila Matazu
Maman Sayyadi Agadasawa
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 19:30. Facebook
A karon farko kamfanin wayoyin zamani na kasar China OnePlus yayi cinikin dala Biliyan guda, kuma ya samu riba, wadda ba kasafai akan samu wannan nasara ba a kasuwar wayoyin zamani mai cike da gasa.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara cikin Sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa #DandalinVoa
A karon farko kamfanin wayoyin zamani na kasar China OnePlus yayi cinikin

Tauraron Kamfanin Wayar Hannu OnePlus Ya Haskaka

bit.ly
Sani Samaila Matazu
Harisu Alhaji Adamu Goranmaje
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 19:00. Facebook
Yanzu haka dai an kammala shirye-shiryen mika mulki ga zababben sabon shugaban kasar Liberia, George Weah.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa
Yanzu haka dai an kammala shirye shiryen mika mulki ga zababben sabon

Majilisar Wakilai A Liberia Ta Zabi Sabon Shugaba

bit.ly
Harisu Alhaji Adamu Goranmaje
Nura Ali
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 18:15. Facebook
Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester United na bukatar rike mai tsaron ragar ta David de Gea har zuwa lokacin da zai ajiye takalman taka leda. Dan wasan wanda yanzu ya rage masa saura watanni 18 ya karkare kwantiragi a kungiyar 2020.

Domin Karin Bayani: [ Bit.ly Link ]
Saurara cikin sauti: [ Bit.ly Link ]

#MuryarAmurka #VoaHausa #DandalinVoa
Kungiyar kwallon Kafa ta Manchester United na bukatar rike mai tsaron ragar

Ana Ci Gaba Da Saye Da Sayar Da Zaratan 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya

bit.ly
Mustapha M Yahaya