VOA Hausa
VOA Hausa
07/01/2017. Facebook

LABARI:Yau hukumar zaben Jigawa ke gudanar da zaben shugabannin kanananan hukumomin jihar

LABARI:Yau hukumar zaben Jigawa ke gudanar da zaben shugabannin kanananan hukumomin jihar 27 da kuma kansiloli 284 a fadin jihar.
Hukumar tace Jam’iyyu 10 ne ke fafatawa a zaben, amma Jam’iyyar PDP dake zaman babbar Jam’iyyar hamayya tace ba zata shiga zaben ba saboda girmama umarnin alkalin babbar kotun tarayya dake Dutse wanda ya bada odar dakatar da zaben har sai bayan ya saurari korafin da ‘yan takarar jam’iyyar suka shigar gaban kotun.[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#Pdp #Jigawa #Zabe
View details LABARI:Yau hukumar zaben Jigawa ke gudanar da zaben shugabannin kanananan hukumomin jihar

Jihar Jigawa Ta Gudanar Da Zabe Bayan Kotu Ta Hana

Hukumar zaben jihar Jigawa ta gudanar da zabe a jihar Jigawa bayan kotu ta bada umarnin a dakatar da zaben.

bit.ly
437 likes - 59 comments

10/59 Top Comments

View all comments on facebook
Al Mustapha Khan
Ibarhim Salisu
Shu'aib Auwal Idris
Aliyu Musa Umar
Garba Gwagwarwa
Baffa Ado Gasakole
Sani Alasawa Majia
Salisu Umar
Hassan A Hassan
Mustapha Burodo

More feeds from VOA Hausa

Sai baba
Fatan alkairi agareku voahausa
Allah yayiwa jamilu ansaba gumel rasuwa ayau litinin zaayi suturassa juwa jimawa
VOA Hausa
VOA Hausa
today at 13:20. Facebook
VOA Hausa posted on 08/21/2017
VOA Hausa posted on 08/21/2017

VOA Hausa's cover photo

Aliyu Usman Takalafiya
Aliyu Usman Takalafiya
Dahiru A. Musa
Dahiru A. Musa
today at 13:19. Facebook
munwa Allah godiya dafatan yakaramasalafiya
Dahiru A. Musa
Dahiru A. Musa
today at 13:19. Facebook
munwa Allah godiya dafatan yakaramasalafiya
Qui es le grand Henri ou ronaldo
Nuraddini Usman
Nuraddini Usman
today at 12:33. Facebook
Mu yan nijeriya munaneman allah yakawomana sauki
Duk siririn da Gaskiya tayi, in kaci gaba da binta zaka sameta tayi kauri fiye da yadda kake zato. Cin hanci bashi amfani acikin komi kuma ako ina.
Nuraddini Usman
Nuraddini Usman
today at 12:13. Facebook
Mu yan nijeriya munaneman allah yakawomana sauki
VOA Hausa
VOA Hausa
today at 12:04. Facebook
#YDG: Shin talauci hujja ce ga mutane wajen daukar abinda ba nasu ba ko kuma aikata rashin gaskiya?
Ado Salati-Goma Ga Annabi-Rijau
Mahmud Salihu Kaura Namoda
Allah yakarawa buhari lafiya amin
Voa hausa ina jinjina maku nayi mur nar da wowar shugaban nageriya muhammadu buhari gida lafiya
Allah yakara tona musu asira ameen
don allah voahausa ataumakeni dayadda zanyi una iya dowload na video ko murya ashafinku domin nagwada haryanzu nakasa ko ince ban iyaba
DAN ALLAH INA SO KUBANI TARIHIN SHEIK ABDULKADIR JELANI
VOA Hausa
VOA Hausa
today at 08:06. Facebook
LABARI:Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka su a cikin jihgar Taraba, Mutanen da aka kashe an same su da bindigogi da wasu muggan makamai kuma kafin mutuwar su sun bada tabbacin cewa ba shakka suna aikata wannan danyen aikin.

[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#MuryarAmurka #VOAHausa
LABARI:Anyi nasarar kame wasu mutane masu garkuwa da mutane tare da hallaka

Anyi Nasarar Hallaka Wasu Masu Kame Mutane Suna Garkuwa Dasu

bit.ly
Babangida Babajo
Umar S Imam
VOA Hausa
VOA Hausa
today at 08:03. Facebook
LABARI: Sojojin Saman Amurka sun horas da sojojin dake cikin yankin tafikin Chadi domin samun karin kwarewa ga ayyukan tsaro da kuma bada agajin gaggawa

[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#MuryarAmurka #VOAHausa
LABARI: Sojojin Saman Amurka sun horas da sojojin dake cikin yankin tafikin

Sojojin Amurka Sun Horas Da Sojojin kasashen Yankin Tafkin Chadi.

bit.ly
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Aliyu Kotoko
VOA Hausa
VOA Hausa
today at 08:00. Facebook
LABARI: Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya yayi jawabi ga 'yan kasa bayan ya dawo daga kasar Birtaniya inda ya kwashe sama da kwanaki 100 yana jinya, Ya bukaci 'yan kasar da suci gaba da hada domin ci gaban kasa.

[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#MuryarAmurka #VOAHausa
LABARI: Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya yayi jawabi ga 'yan kasa bayan

Shugaba Buhari Yayi Wa 'Yan Kasa jawabi

bit.ly
Al Hassan Musa Jajere
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Abdullahi Yusuf
Abdullahi Yusuf
today at 07:01. Facebook
labarna,yau